2 Chronicles 35:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka keษe hadayun ฦonawa don su ba da su ga ฦungiyoyin iyalan mutane don su miฦa ga Ubangiji, yadda yake a rubuce a Littafin Musa. Suka yi haka da shanun.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููฐูปูููฐ ููุฏูุงูู ฺููงููุงูููุงููุง ุฏููุงูู
ููู ุณูุฑูุฑููุจู ููู
ูุชูููููฐ ุจูุณู ฺงูููโุบููููุงููููู ุบูุฏูุงุฌูููฐูู ููุงูููููููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุณูู
ฺููงู ุบู ููููููููฐูู ุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููู ุฑูุจููุชู ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ู
ููุณููฐูุ ุญููู ูููู ูููู ุณููููู ุฏู ุจูุฌูู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka keษe hadayu na ฦonawa domin su rarraba bisa ga ฦungiyoyin gidajen kakanni waษanda su ba firistoci ba ne, don su miฦa wa Ubangiji kamar yadda aka rubuta a littafin Musa. Haka nan kuma suka yi da bijiman.