2 Chronicles 35:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka gasa dabbobin Bikin Ƙetarewa a bisa wuta yadda aka tsara, suka dafa hadayu masu tsarki a tukwane, da manyan tukwane, da kuma kwanoni, suka raba su nan da nan ga dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَوِيَاوَنْ سُكَ غَسَ یَنْ رَغُنَنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ دَ وُتَا بِسَغَ ڧَٰعِدَ؞ سُكَ دَڢَ هَدَايُ مَاسُ ڟَرْكِے عَثِكِنْ تُݣُونٜىٰ دَ مَنْيَنْ تُݣُونٜىٰ دَ ݣُونُواْنِ؞ نَنْ دَ نَنْ كُوَ سُكَ كَيْ وَدُكَنْ مُتَنٜىٰ دُواْمِنْ سُثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka gasa ragon hadayar Idin Ƙetarewa bisa ga ka'idar, sai suka dafa tsarkakan hadayu a tukwane, da manyan tukwane, da kwanoni, nan da nan suka kai wa waɗanda ba firistoci ba.