2 Chronicles 35:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka fa aka yi dukan hidimar Ubangiji a wannan rana, domin su kiyaye Bikin Ƙetarewa, domin kuma su miƙa hadayu na ƙonawa a bisa bagaden Ubangiji, yadda sarki Yosiya ya umarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ ڢَا عَكَ شِرْيَ دُكَنْ حِدِمَرْ يَهْوٜىٰهْ أَ رَانَرْ نَنْ دُواْمِنْ سُكِيَايٜىٰ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ، دُواْمِنْ كُمَ سُمِيڧَ هَدَايُ عَبَغَدٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ ، كَمَرْ يَدَّ سَرْكِے يُواْسِيَا يَعُمَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka fa aka shirya dukan hidimar Ubangiji a wannan rana, domin su kiyaye Idin Ƙetarewa, domin kuma su miƙa hadayu na ƙonawa a bisa bagaden Ubangiji, yadda Yosiya sarki ya umarta.