2 Chronicles 35:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawan da suka kasance a can suka yi Bikin Ƙetarewa a wannan rana, suka kuma kiyaye Bikin Burodi Marar Yisti kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَنْ دَسُكٜىٰ أَوُرِنْ سُنْيِ وَنَّنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ أَ لُواْكَثِنْ، تَرٜىٰدَ بِكٍ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar Isra'ila waɗanda suke wurin, suka kiyaye Idin Ƙetarewa, da kuma idin abinci marar yisti har kwana bakwai.