2 Chronicles 35:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An yi wannan Bikin Ƙetarewa a shekara ta goma sha takwas ta mulkin Yosiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا تَݣُوسْ تَمُلْكٍ يُواْسِيَا نٜىٰ عَكَيِ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta goma sha takwas ta mulkin Yosiya aka yi Idin Ƙetarewa.