2 Chronicles 35:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan duka, sa’ad da Yosiya ya shirya haikali, Neko sarkin Masar ya haura don yă yi yaƙi a Karkemish a Yuferites, sai Yosiya ya fita don yă fafata da shi a yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَنَّنْ دُكَ، سَعَدَّ يُواْسِيَا يَكَمَّلَ وَطَنَّنْ ڠَرٜىٰ ڠَرٜىٰ نَغِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، سَيْ سَرْكِے نٜىٰكُواْ نَ مَصَرْ يَهَوْرَ دَ سُواْجُواْجِنْسَ دَغَ مَصَرْ دُواْمِنْ سُكَيْ يَاڧِ أَ كَرْكٜىٰمِشْ عَبَاكِنْ كُواْغِنْ يُڢِرٜىٰتِسْ؞ سَيْ يُواْسِيَا يَڢِتَ دُواْمِنْ يَيِ يَاڧِ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan duka, sa'ad da Yosiya ya shirya Haikali, sai Neko Sarkin Masar, ya zo don ya yi yaƙi a Karkemish wadda take a Yufiretis, sai Yosiya ya fito don ya kara da shi.