2 Chronicles 35:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maharba suka harbi Yosiya, sai ya ce wa hafsoshinsa, “Ku ɗauke ni ku fita da ni daga nan; gama an yi mini mummunan rauni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَ ثِكِنْ يَاڧِ سَيْ كِبِيَرْ سُواْجَنْ مَصَرْ تَهَرْبِے سَرْكِے يُواْسِيَا؞ سَيْيَثٜىٰ وَمَاسُ يِمَسَ حِدِمَ «كُڢِتَرْ دَنِے دَغَ نَنْ، غَمَا أَنْيِ مِنِ رَوْنِ سُواْسَيْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maharba suka harbi sarki Yosiya, sai ya ce wa barorinsa, “Ku ɗauke ni ku tafi da ni, gama an yi mini mummunan rauni.”