2 Chronicles 35:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka ษauke shi a keken yaฦin, suka fitar da shi, suka sa shi a wata keken yaฦin da yake da shi, suka kawo shi Urushalima, inda ya mutu. Aka binne shi a makabartar kakanninsa, sai dukan Yahuda da Urushalima suka yi makoki dominsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุงุณู ููู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ุณููู ฺขูุชูุฑู ุฏูุดู ุฏูุบู ุซููููู ููููฐููููฐูู ุฏููุงูููููุณูุ ุนูููุณูุง ุดู ุงูููููู ููููฐููููฐูู ุฏููุงูููุ ุณูุนููู ุนููู ุฏูุงููุงู ุฏูุดู ุนูุฑููุดููููู
ู ุนูููุฏู ููู
ูุชูุ ุนููู ููู
ู ุจููููููฐุดู ุงููููุฑููู ุจููููููฐููุฑู ุณูุฑูุงููููุ ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุณููููู ู
ููููุงููู ุฏููุงูู
ููู ูููุงูุณูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Barorinsa kuwa suka ษauke shi daga cikin karusa, suka sa shi a karusa ta biyu, suka kawo shi Urushalima, sai ya rasu. Aka binne shi a hurumin kakanninsa. Yahuza da Urushalima fa suka yi makoki domin Yosiya.