2 Chronicles 35:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran ayyukan mulkin Yosiya da kuma kyawawan abubuwan da ya yi, bisa ga abin da aka rubuta a Dokar Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ูŠููˆุงู’ุณููŠูŽุง ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุจูุณูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yosiya, da kyawawan ayyukansa, waษ—anda ya yi bisa ga abin da aka rubuta a Shari'ar Ubangiji,