2 Chronicles 35:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku tsaya a tsattsarkan wuri, bisa ga ƙungiyoyin gidajen kakannin ’yan’uwanku, waɗanda su ba firistoci ba ne. Kowanne ya sami kashi daga cikin gidan Lawiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُڟَيَ أَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے، بِسَغَ ڧُنْ‌غِيُواْيِنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْ یَنْعُوَنْكُ، وَطَنْدَ سُو بَڢِرِسْتُواْثِے بَنٜىٰ؞ بَرِ كُواْوَنٜىٰ سَاشٜىٰ نَغِدَنْ كَاكَنِّ يَسَامِ تَيْمَكُواْ دَغَ وَتَ ڧُنْ‌غِيَ تَ لَوِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tsaya a Wuri Mai Tsarki, bisa ga ƙungiyoyin gidajen kakannin 'yan'uwanku, waɗanda su ba firistoci ba ne. Kowanne ya sami kashi daga cikin gidan Lawiyawa.