2 Chronicles 35:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yanka ragunan Bikin Ƙetarewa, ku tsarkake kanku, ku kuma shirya raguna domin ’yan’uwanku, kuna yin abin da Ubangiji ya umarta ta wurin Musa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ كُمَ يَنْكَ طَنْ ضَغُوانْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ، كُكٜىٰٻٜىٰ كَنْكُ دَ ڟَرْكِے، بِسَغَ مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ تَبَاكِنْ مُوسَٰى؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yanka abin Idin Ƙetarewa, ku tsarkake kanku, ku shirya wa 'yan'uwanku su yi bisa ga maganar Ubangiji ta hannun Musa.”