2 Chronicles 35:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka kuma Konaniya tare da Shemahiya da Netanel, ɗan’uwansa, da Hashabiya, Yehiyel da Yozabad, shugabannin Lawiyawa, suka tanadar da hadayun Bikin Ƙetarewa dubu biyar da kuma bijimai ɗari biyar domin Lawiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ شُوغَبَنِّنْ لَوِيَاوَا سُكَ بَا لَوِيَاوَا یَنْ رَغُنَ دُبُو بِيَرْ دُواْمِنْ هَدَايُنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ دَ بِجِمَيْ طَرِے بِيَرْ؞ سُونَيٜىٰنْ شُوغَبَنِّنْ سُونٜىٰ كُواْنَنِيَ دَ یَنْعُوَنْسَ شٜىٰمَيَ دَ نٜىٰتَنٜىٰلْ دَ هَشَبِيَ دَ يٜىٰيِيٜىٰلْ دَ يُواْظَبَدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Konaniya kuma tare da Shemaiya da Netanel, 'yan'uwansa, da Hashabiya, da Yehiyel, da Yozabad, shugabannin Lawiyawa, su suka ba Lawiyawa abin yin hadayar Idin Ƙetarewa, raguna da 'yan awaki dubu biyar (5,000), da bijimai ɗari biyar.