2 Chronicles 36:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi abin da yake mugu a gaban Ubangiji Allahnsa kuma bai ƙasƙantar da kansa a gaban Irmiya annabi, wanda ya yi magana kalmar Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعَيْكَتَ مُغُنْتَا أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْسَ، يَڧِ يَڧَسْڧَنْتَرْ دَكَنْسَ أَغَبَنْ أَنَّبِے إِرْمِيَ وَنْدَ يَكٜىٰ ڢَطَا مَسَ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji Allahnsa. Bai nuna ladabi a gaban annabi Irmiya ba, wanda ya faɗa masa abin da Ubangiji ya ce.