2 Chronicles 36:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji Allah na kakanninsu, ya yi ta aika da magana gare su ta wurin โyan saฦonsa sau da sau, domin ya ji tausayi mutanensa da mazauninsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุ ุงูููููู ููููุงูููููููุณูุ ูููู ุชูุนููููู ู
ูุณู ุฏู ุณฺูงููุงููุณู ุชูููุฑููู ุงูููููุจูุงููููุณูุ ุบูู
ูุง ูููู ุชูููุณููููู ู
ูุชูููููฐููุณู ุฏู ููู
ู ููุฑููู ุฐูู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji, Allah na kakanninsu, ya yi ta aika musu da manzanni saboda yana juyayin jama'arsa da wurin zaman zatinsa.