2 Chronicles 36:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma suka yi wa โyan saฦon Allah baโa, suka rena maganarsa, suka yi wa annabawansa dariyar reni, har sai da fushin Ubangiji ya tasar a kan mutanensa babu makawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูููููุชููู ููู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุงูููููู ููููููฐ ุนูููููุงููุง ุจูุนูุ ุณููููู ุจูููุธู ุฏู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ุณููู ุฏูุงุฑูููุงุฑู ุงูููููุจูุงููููุณูุ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ฺขูุดููู ููููููููฐูู ูููู ฺููููู ููุฏูู ุจูุงูู ุนููู ุฌูููููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi ta yi wa manzannin Allah ba'a, suka raina maganarsa, suka yi wa annabawansa ba'a, sai Ubangiji ya husata da jama'arsa don abin ya kai intaha.