2 Chronicles 36:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Masar ya tumɓuke shi a Urushalima, ya tilasta Yahuda su biya haraji talenti ɗari na azurfa da kuma talentin zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے نٜىٰكُواْ نَ مَصَرْ يَسَوْكَرْ دَشِ، يَكُمَسَا ڧَسَرْ يَهُودَ تَبِيَ هَرَاجِ نَأَظُرْڢَا كِلُواْ دُبُو عُكُ دَ طَرِے حُطُ دَ ظِينَارِيَ كِلُواْ تَلَاتِنْ دَ حُطُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sarkin Masar ya tuɓe shi daga sarautarsa ta Urushalima, ya sa su biya gandu, su ba da azurfa talanti ɗari, da zinariya talanti guda.