2 Chronicles 36:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehohiyakim yana da shekara ashirin da biyar saโad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara goma sha ษaya. Ya yi abin da yake mugu a gaban Ubangiji Allahnsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐูููุงูููููู
ู ููููุฏู ุดูููฐููุฑูุง ุนูุดูุฑููู ุฏู ุจูููุฑู ุณูุนูุฏูู ฺููขูุงุฑู ู
ูููููุ ูููู ู
ููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุดูููฐููุฑูุง ุบููุงูู
ูุดูุง ุทูููุ ุนูู
ููุง ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoyakim yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara goma sha ษaya yana sarauta a Urushalima. Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji Allahnsa.