2 Chronicles 36:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nebukadnezzar sarkin Babilon ya kuma kwaso kayayyaki daga haikalin Ubangiji ya sa su a haikalinsa a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نٜىٰبُكَدْنٜىٰزَّرْ يَا كُمَ ݣُوشٜىٰ وَطَنْسُ كَايَنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ يَسَاسُ أَغِدَنْ سَرْكِنْ بَابِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nebukadnezzar kuma ya kwaso waɗansu tasoshi da tukwane na Haikalin Ubangiji, ya kai Babila, ya ajiye su a fādar Babila.