2 Chronicles 4:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi bagaden tagulla mai tsawo kamu ashirin, fāɗinsa kamu ashirin, tsayinsa kuma kamu goma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ يَيِ بَغَدٜىٰ نَڧَرْڢٜىٰنْ تَغُلَّ، وَنْدَ ڟَوُانْسَ يَكَيْ ڧَڢَا تَلَاتِنْ، ڢَاطِنْسَ كُمَ ڧَڢَا تَلَاتِنْ، ڟَيِنْسَ كُمَ ڧَڢَا غُواْمَشَا بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi bagade na tagulla, tsawonsa kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu ashirin, tsayinsa kuwa kamu goma.