2 Chronicles 4:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya kuma yi dukan kayayyakin da suke a cikin haikalin Allah. Bagaden zinariya; teburin da ake ajiye burodin Kasancewa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَكُمَيِ دُكَنْ كَايَنْ دَ عَكَسَا أَ غِدَنْ اللَّهْ وَتُواْ، بَغَدٜىٰنْ ظِينَارِيَ، دَ تٜىٰبُرِنْ أَجِيَرْ غُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa Sulemanu ya yi dukan kayayyakin nan da suke cikin Haikalin Allah, duk da zinariya tsantsa aka yi su. bagade na zinariya tebur don ajiye gurasar ajiyewa alkukai tare da fitilunsu na zinariya tsantsa, domin a kunna su a gaban Wuri Mafi Tsarki na ciki kamar yadda aka tsara furanni fitilu arautaki hantsuka daruna cokula farantan wuta ƙofofi na can ciki ƙofofi na waje