2 Chronicles 4:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi ƙaton kwano mai suna Teku na zubin ƙarfe, mai siffar da’ira, awonsa kamu goma ne daga da’ira zuwa da’ira tsayinsa kuma kamu biyar. Ya ɗauki magwaji mai tsawo kamu talatin ya auna shi kewaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ وَنِ ڧَتُوانْ ݣُونُواْ دُواْمِنْ أَجِيٜىٰ ضُوَ نَڧَرْڢٜىٰنْ تَغُلَّ نَظُبِے، وَنْدَ عَكٜىٰ كِرَنْسَ تٜىٰكُ؞ ظُرْڢِنْسَ ڧَڢَا بَݣَويْ دَ رَبِے، ڢَاطِنْسَ ڧَڢَا غُواْمَشَا بِيَرْ؞ دَ إِغِيَ مَيْ ڧَڢَا أَرْبَعِنْ دَ بِيَرْ ذَاعَ عِيَ كٜىٰوَيٜىٰ بَاكِنْ ݣُونُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi kwatarniya kewayayyiya ta zubi, kamu goma daga gāɓa zuwa gāɓa, tsayinsa kuwa kamu biyar ne, da'irarsa kuwa kamu talatin.