2 Chronicles 4:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi tebur goma ya kuma sa su cikin haikalin, biyar a gefen kudu, biyar kuma a gefen arewa. Ya kuma yi kwanonin yayyafawa guda ɗari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَيِ تٜىٰبُرْ غُدَا غُواْمَ يَسَا عَثِكِنْ هَيْكَلِنْ؞ يَسَا بِيَرْ أَغٜىٰڢٜىٰنْ كُدُ، بِيَرْ كُمَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ؞ يَكُمَيِ مَنْيَنْ ݣُونُواْنِ طَرِے نَظِينَارِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma yi tebur goma, ya ajiye a cikin Haikalin, biyar a dama, biyar kuma a hagu. Ya kuma yi kwanonin zinariya guda ɗari.