2 Chronicles 5:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da dukan aikin da Solomon ya yi domin haikalin Ubangiji ya gama, sai ya kawo abubuwan da mahaifinsa Dawuda ya keษ“e a ciki, azurfa da zinariya da kuma dukan kayayyaki, ya kuwa sa su a cikin maโ€™ajin haikalin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุณูู„ูŽูŠู’ู…ูŽูฐู†ู ูŠูŽุบูŽู…ูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุดูุบูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐูˆูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ูŠูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุธููŠู†ูŽุงุฑููŠูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽุธูุฑู’ฺขูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒู ูŠูŽุงู”ูŽุฌููŠูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุทูŽูƒูู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฌููŠูŽ ู†ูŽุบูุฏูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu ya kammala dukan aikin Haikalin Ubangiji. Sa'an nan ya kawo kayayyakin da tsohonsa Dawuda ya riga ya keษ“e, wato azurfa da zinariya, da dukan kayan girke-girke, da tasoshi, ya ajiye su a taskokin Haikalin Allah.