2 Chronicles 5:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan firistoci suka janye daga Wuri Mai Tsarki. Dukan firistocin da suke can sun tsarkake kansu, ko daga wace ɓangarori suka fito.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتُواْثِنْ سُكَ ڢِتَ دَغَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے؞ دُكَنْ ڢِرِسْتُواْثِنْ دَ سُكَ تَارُ كُوَ سُنْ رِغَا سُنْ ڟَرْكَكٜىٰ كَنْسُ، سُكَ كُمَ ڢِتَ بَاتَرٜىٰدَ سُكَ كُلَ دَ بَمْبَنْثِنْ ڧُنْغِيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firistocin suka fito daga Wuri Mai Tsarki na Haikalin Allah, gama dukan firistocin da suka hallara, sun tsarkake kansu ba tare da kula da bambancin matsayi ba.