2 Chronicles 5:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutanen Isra’ila kuwa suka tattaru gaba ɗaya suka zo wurin sarki a lokacin biki a wata na bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ تَارُ وُرِنْ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ أَ لُواْكَثِنْ بِكٍ بُكُّواْكِ أَوَتَ نَبَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dukan mutanen Isra'ila suka hallara a gaban sarki, a wurin bikin, a wata na bakwai ke nan.