2 Chronicles 6:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ Ubangiji ya kiyaye alkawarin da ya yi. Na gฤje Dawuda mahaifina yanzu kuwa na zauna a kan kujerar sarautar Israโila, kamar dai yadda Ubangiji ya alkawarta, na kuma gina haikali domin Sunan Ubangiji, Allah na Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุบูุงุดู ูููู ููููููููฐูู ููุง ุซููู ุงฺููููงูููุฑููู ุฏู ููููุ ูููู ููุบูุงุฌู ุจูุงุจููู ุฏูุงููุฏูุ ููุฐููููู ุนูููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุณูุบู ุงฺููููงูููุฑููู ููููููููฐูู ุ ููููู
ู ุบูููุง ุบูุฏูุง ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ุณูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYanzu fa Ubangiji ya cika alkawarin da ya yi, gama na gฤji matsayin ubana Dawuda, na kuwa hau gadon sarautar Isra'ila, yadda Ubangiji ya alkawarta, na kuwa gina Haikali domin sunan Ubangiji, Allah na Isra'ila.