2 Chronicles 6:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โYa Ubangiji, Allah na Israโila, babu Allah kamar ka a sama da kuma ฦasa, kai da kake kiyaye alkawarinka na ฦauna tare da bayinka waษanda suke cin gaba da zuciya ษaya a hanyarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููู ุงููุฏููุนู ููุซูููฐุ ยซููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุจูุงุจููููู ุงูููููู ููู
ูุฑููู ุนูุซููู ุณูู
ู ูููุงู ุงูููููู ุฏููููููุง! ูููู ููููุงููููฐ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูููุ ูููู ููู
ู ููููู ฺงูููููุฑููู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุง ุบู ุฏููููู ู
ูุงุณู ุชฺูขููู ุชูุฑูููฐุฏููููู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, โYa Ubangiji, Allah na Isra'ila, ba wani Allah kamarka a sama ko a duniya, wanda yake cika alkawari, kana nuna madawwamiyar ฦauna ga bayinka masu tafiya a gabanka da zuciya ษaya.