2 Chronicles 6:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kiyaye alkawarinka ga bawanka Dawuda mahaifina; da bakinka ka yi alkawari kuma da hannunka ka cika shi, yadda yake a yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽูŠู’ ูƒูŽุซููƒูŽ ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽูŠู ูˆูŽุจูŽุงุจูŽู†ูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽฺขูŽุทูŽุง ุฏูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ูƒูŽ ูƒูŽูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ูŠูŽูˆู’ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ka cika alkawarin da ka yi wa bawanka, tsohona Dawuda. Abin da ka faษ—a ka kuma aikata.