2 Chronicles 6:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari idanunka su buษ—u ta wajen wannan haikali dare da rana, wannan wurin da ka ce za ka sa Sunanka a can. Bari ka ji adduโ€™ar da bawanka ke yi ta wajen wannan wuri.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฑู ูƒูŽุฏูู†ู’โ€ŒุบูŽ ุณูŽุง ุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ูƒูŽ ู†ูŽุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุบูุฏูŽุง ุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ุนูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽุซูœู‰ูฐ ุฐูŽุงูƒูŽุณูŽุง ุนูŽูŠู ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ูƒูŽุž ุจูŽุฑู ูƒูŽุฌู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽุชูŽ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽฺขูุณู’ูƒูŽู†ู’ุซู ูˆูุฑูู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู•ูู†ูŽ ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka dubi wajen Haikalin nan dare da rana, wurin da ka yi alkawari za ka sa sunanka, ka kasa kunne ga addu'ar da bawanka zai yi wajen wannan wuri,