2 Chronicles 6:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ji roƙe-roƙen bawanka da na mutanenka Isra’ila sa’ad da suka yi addu’a suna duban wajen wannan wuri. Ka ji daga sama, mazauninka; kuma sa’ad da ka ji, ka gafarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَجِ ضُواْڧٜىٰ ضُواْڧٜىٰنَ دَ نَجَمَعَرْكَ سَعَدَّ سُكَ ڢُسْكَنْثِ وُرِنَّنْ سُنَ أَدُّعَ؞ بَرِ كَجِيمُ دَغَ سَمَ عِنْدَ كَكٜىٰ ذَمَ، كَجِ كَغَاڢَرْتَا مَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ka ji roƙe-roƙen bawanka da na jama'ar Isra'ila, sa'ad da suke addu'a suna fuskantar wannan wuri, ka ji daga wurin da kake zaune a Sama, sa'ad da ka ji, ka gafarta.