2 Chronicles 6:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da an ci mutanenka Israโila a yaฦi ta wurin abokin gฤba domin sun yi maka zunubi kuma saโad da suka juya suka furta sunanka, suna adduโa suka kuma yin roฦe-roฦe a gabanka a wannan haikali,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ููู ูููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููุซูุณู ุฏู ููุงฺงู ุณูุจููุงูุฏู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุณููููู ู
ููู ุฐููููุจูุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุณููู ุฌูููููุงู ุบูุฑูููฐููุ ุณููู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุบูุฑูู
ููู ุณููููููููุ ุณููููู ุงููุฏููุนูุ ุณููููู ุถููุงฺูงููุงู ุงููุบูุจููููู ุงููููููููู ุบูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan abokan gฤba sun kori jama'arka, wato Isra'ila, saboda laifin da suka yi maka, sa'an nan suka juyo suka shaida sunanka, suka yi addu'a, suka yi roฦo a gabanka a wannan Haikali,