2 Chronicles 6:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ka ji daga sama ka kuma gafarta zunubin mutanenka Isra’ila ka kuma dawo da su zuwa ƙasar da ka ba su da kuma kakanninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْكَجِ دَغَ سَمَ؞ كَغَاڢَرْتَا مُسُ ذُنُبَنْسُ، كَكُواْمَرْ دَسُو ذُوَا وَنَّنْ ڧَسَرْدَ كَبَاسُ، سُو دَ كَاكَنِّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ka ji daga Sama ka gafarta zunubin jama'arka Isra'ila, ka komo da su ƙasar da ka ba su, su da kakanninsu.