2 Chronicles 6:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da sammai suka rufu ba kuwa ruwan sama saboda mutanenka sun yi maka zunubi, saโad da kuwa suka yi adduโa suna duban waje wannan wuri suka kuma furta sunanka suka juye daga zunubinsu domin ka azabta su,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ููู ูููููู ุนููู ูููููููฐ ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ูุ ุญูุฑู ุถููู ุณูู
ู ุจููู ุณููููููุงู ุจู ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุชูููููฐูููู ุณููููู ู
ููู ุฐููููุจูุ ุนูุฏููู ุณููููู ุงููุฏููุนู ุณููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ุบูุฏููููููุ ุณููู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุบูุฑูู
ููู ุณููููููููุ ุณููู ุฌููููุง ุฏูุบู ุฐูููุจูููุณู ุณูุจููุงูุฏู ููุญูููููุชูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da aka kulle sammai, ba ruwan sama saboda sun yi maka zunubi, sa'an nan suka fuskanci wurin nan suka yi addu'a, suka shaida sunanka, suka juyo suka daina zunubinsu a sa'ad da ka hukunta su,