2 Chronicles 6:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda dukan taron Isra’ila suke tsaye a can, sai sarki ya juya ya albarkace su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَايِنْ دَ دُكَنْ تَارُوانْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُنَانَنْ ڟَيٜىٰ أَوُرِنْ، سَيْ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ يَجُويَ يَڢُسْكَنْثٜىٰسُ، يَسَا مُسُ أَلْبَرْكَ يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sarki ya juya, ya dudduba, ya sa wa dukan taron jama'ar Isra'ila albarka, dukansu kuwa suka tsaya.