2 Chronicles 6:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ka ji daga sama, mazauninka. Ka gafarta, ka kuma yi da kowane mutum gwargwadon duk abin da yake yi, da yake ka san zuciyarsa (gama kai kaษai ka san zukatan mutane),
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููุฌู ุฏูุบู ุณูู
ู ุนูููุฏู ููููููฐ ุฐูู
ูุ ููุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณูุ ููุทููููู ู
ูุชูุงููุ ููุจูุฏู ูููุงููู ุจูุณูุบู ููุฏูู ููุซูููุซูููุชูุ ุบูู
ูุง ููุง ุณููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ุณูุจููุงูุฏููููู ููุทููู ููุงุณููู ุชูููุงูููู ุฐููุซูููุงุฑู ู
ูุชูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan za ka ji daga wurin zamanka a Sama, ka yi gafara, ka kuwa sฤka wa kowa bisa ga al'amuransa, wanda ka san zuciyarsa, gama kai kaษai ne ka san zukatan mutane,