2 Chronicles 6:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGame da baฦo wanda shi ba na mutanenka Israโila ba kuwa amma ya zo daga ฦasa mai nisa saboda sunanka mai girma da kuma hannunka mai iko da hannunka mai ฦarfi, saโad da ya zo ya yi adduโa yana duban wannan haikali,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ููู ูููููู ุจฺูงููุงู ููููุฏู ุจู ุฏูุบู ุซููููู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจู ููุงุฐููุงู ุฏูุบู ููุชู ฺงูุณูุง ู
ููู ูููุณู ุณูุจููุงูุฏู ููุฌู ุบูู
ูููฐุฏู ุบูุฑูู
ููู ุณูููููููู ุฏู ุญูููููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏู ู
ููููููู ุงููููููููููู ููุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุนูุฏููู ููุง ุฐููุงู ูููู ุงููุฏููุนู ูููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ุบูุฏููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โHaka kuma baฦo wanda ba cikin jama'arka Isra'ila yake ba, idan ya taho daga wata ฦasa mai nisa saboda girman sunanka da ฦarfin ikonka, in ya zo ya yi sujada, yana fuskantar Haikalin nan,