2 Chronicles 6:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ka ji daga sama, mazauninka, ka kuma yi duk abin da baฦon ya nemi ka yi, saboda dukan mutanen duniya su san sunanka su kuma ji tsoronka, kamar yadda mutanenka Israโila suke yi, su kuma san cewa wannan gidan da na gina na Sunanka ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุฌู ุฏูุบู ุณูู
ู ุนูููุฏู ููููููฐ ุฐูู
ูุ ูููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ุจฺูงููุงูู ููุถููุงฺูงูุงุ ุฏููุงูู
ููู ุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏููููููุง ุณูุณููู ุณูููููููู ุณูุบูุฑูู
ูู
ูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููฐ ุบูุฑูู
ูู
ูููุ ุฐูุงุณู ููู
ู ุณููู ุซูููฐูู ููููููู ุบูุฏูููุฏู ููุบููู ุงููููุณููู ุดู ุฏู ุณูููููููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ka ji daga Sama wurin zamanka, ka kuwa aikata bisa ga dukan irin roฦon da baฦon ya yi gare ka. Domin ta haka sauran al'umman duniya za su san sunanka, su kuma yi tsoronka, yadda jama'arka Isra'ila suke yi, za su kuma sani cewa wannan Haikali da na gina, ana kiransa da sunanka.