2 Chronicles 6:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da mutanenka suka je yaƙi da abokan gābansu, ko’ina ka kai su, kuma sa’ad da suka yi addu’a gare ka suna duban wannan birnin da ka zaɓa da haikalin nan da na gina domin Sunanka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مَيْ يِوُوَ مُتَنٜىٰنْكَ سُكَ ڢِتَ يِنْ يَاڧِ دَ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُ؞ دُكْ عِنْدَ ذَاكَ عُمَرْثٜىٰسُ سُتَڢِے، إِنْ سُنْيِ أَدُّعَ سُنَ ڢُسْكَنْتَرْ وَنَّنْ بِرْنِنْدَ كَذَاٻَا دَ كُمَ وَنَّنْ غِدَنْدَ نَغِنَ دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ سُونَنْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'ad da jama'arka za su fita don yin yaƙi da magabtansu, duk dai ko ta ina ne za ka aike su, in sun yi addu'a gare ka, suna fuskantar wannan birni wanda kai ka zaɓa, da Haikalin nan da na gina saboda sunanka,