2 Chronicles 6:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in kuma sun juye gare ka da dukan zuciyarsu da ransu a ฦasar zaman bautarsu inda aka kai su, suka kuma dubi wajen ฦasar da ka ba wa kakanninsu, wajen birnin da ka zaษa da kuma wajen haikalin da na gina domin Sunanka;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููู
ู ุณููู ุชููุจู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุฏู ุญูููููููููุณู ุนฺูงูุณูุฑูุฏู ุณูููููฐ ุจูููุชูุงุ ุณููููู ู
ููู ุงููุฏููุนู ุณููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ฺงูุณูุฑูุฏู ููุจูุง ููุงูููููููุณู ุฏู ุจูุฑูููููุฏู ููุฐูุงูปูุง ุฏู ููู
ู ุบูุฏูููุฏู ููุบููู ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ุณููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
in sun tuba da zuciya ษaya, a ฦasar da aka kai su, in sun fuskanci ฦasarsu wadda ka ba kakanninsu, da birnin da ka zaษa, suka yi addu'a, suna kuma fuskantar Haikalin nan da na gina domin sunanka,