2 Chronicles 6:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji Allah, kada ka ƙyale shafaffenka. Ka tuna da ƙauna mai girma da ka alkawarta wa Dawuda bawanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ ، كَدَ كَڧِ سَرْكِنْدَ كَكٜىٰٻٜىٰ؞ كَتُنَ دَ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا غَ بَاوَنْكَ دَاوُدَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji Allah kada ka juya baya ga keɓaɓɓenka, ka tuna da madawwamiyar ƙaunarka ga bawanka Dawuda.”