2 Chronicles 6:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, ba kai ba ne za ka gina haikalin, amma ɗanka wanda yake namanka da jininka, shi ne wanda zai gina haikali domin Sunana.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْدَهَكَ، بَكَيْنٜىٰ ذَاكَ غِنَا غِدَنْبَ؞ طَنْكَ وَنْدَ ذَاعَ حَيْڢَ مَكَ نٜىٰ ذَيْ غِنَا غِدَنْ دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ سُونَنَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka, ba shi zai gina Haikalin ba, ɗansa wanda za a haifa masa, shi ne zai gina Haikalin domin sunansa.