2 Chronicles 7:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Solomon ya gama haikalin Ubangiji da kuma fadan sarki ya kuma yi nasara a yin dukan abin da yake a zuciyarsa da zai yi a haikalin Ubangiji da kuma a fadarsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ كُوَ يَغَمَ غِنِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ غِدَنْ سَرْكِے؞ عَثِكِنْ دُكَنْ أَبُبُوَنْ دَ سُلَيْمَٰنُ يَيِ نِيَّرْ يِ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ غِدَنْسَ نَسَرْكِے يَيِسُ دَ نَصَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa Sulemanu ya gama Haikalin Ubangiji da fādar sarki. Ya fa yi nasara cikin dukan irin abin da ya yi niyya game da Haikalin Ubangiji da fādarsa.