2 Chronicles 7:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Ubangiji ya bayyana gare shi a daren ya ce, โNa ji adduโarka na kuma zaษi wannan wuri don kaina, a matsayin haikali don hadayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุณูุงููููฐ ุจูููููู ุบู ุณูููููู
ููฐูู ุฏู ุฏูุฑูููฐ ููุซูููฐู
ูุณูุ ยซููุงุฌู ุงููุฏููุนูุฑูููุ ููู
ู ููุงุฐูุงูปู ููุฑูููููู ุฏููุงูู
ููู ููููููุ ููููุณูููุซูููฐ ููุฑููู ููู
ููู ููุฏูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ubangiji ya bayyana ga Sulemanu da dare, ya ce masa, โNa ji addu'arka, na kuwa zaษi wannan wuri domin kaina, domin ya zama Haikalin miฦa hadaya.