2 Chronicles 7:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da na kulle sammai don kada a yi ruwan sama ko na umarci fāri su cinye amfanin ƙasar ko kuwa na aika da annoba a cikin mutanena,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُكْ سَعَدَّ نَكُلّٜىٰ سَرَرِنْ سَمَ يَدَّ بَذَاعَيِ ضُوً سَمَبَ، كُواْ نَعُمَرْثِ ڢَارِ سُثِ أَمْڢَانِنْ ڧَسَرْ، كُواْ نَعَيْكَ دَ بَلَعِ عَكَنْ مُتَنٜىٰنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har idan na kulle sammai yadda ba za a yi ruwan sama ba, ko kuma in umarci fara su cinye ƙasar, ko kuwa in aiko da annoba cikin jama'ata,