2 Chronicles 7:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGame da kai kuwa, in ka yi tafiya a gabana kamar yadda Dawuda mahaifinka ya yi, ka kuma yi dukan abin da na umarta, ka kiyaye ฦaโidodina da dokokina,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ููููุ ุนูุฏููู ูููู ุชฺูขููู ุชูุฑูููฐุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุจูุงุจููููู ุฏูุงููุฏู ููููุ ููููู
ููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ ููููููุงููููฐ ุฏููุงููููุงููููู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kai, idan za ka yi zamanka a gabana kamar yadda tsohonka Dawuda ya yi, ka kuma aikata bisa ga dukan abin da na umarce ka, ka kiyaye dokokina da farillaina,