2 Chronicles 7:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan kafa kujerar sarautarka, yadda na alkawarta wa Dawuda mahaifinka saโad da na ce, โBa za ka taษa rasa wani mutumin da zai yi mulki a bisa Israโila ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุฐููู ฺููขู ุฐูุฑูููุฑููู ุชูุฏูููโุบู ููุณูููุซูููฐูู ุนููููู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููุ ุจูุณูุบู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุฏู ูููู ุฏู ุจูุงุจูููููุ ุบูู
ูุง ููุง ุซูููฐู
ูุณูุ โนุจูุฐูุงุนู ุฑูุณู ู
ูุชูู
ู ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑููู ุฏู ุฐููู ููู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, zan kafa gadon sarautarka, yadda na alkawarta wa tsohonka Dawuda, cewa ba za a rasa mutumin da zai yi mulkin Isra'ila ba.