2 Chronicles 7:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake wannan haikali yanzu mai girma ne, dukan wanda ya wuce zai kaษa kai yฤ ce, โMe ya sa Ubangiji ya yi irin wannan abu ga wannan ฦasa da kuma ga wannan haikali?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฏูููููููฐ ููููููู ุบูุฏูุง ููุฐูู
ู ุงููุจููู ุงูู ุฐููุงู ุงููุบููู ููููุฐูุ ูููู ุบูุจู ุฏููููู ููููุฏู ููููุซูููฐ ููุบููู ุฐููู ุฑูุณู ุงููุจููู ฺขูุทูุงุ ุฐููู ฺููููู ูููู ุซูููฐูู โนู
ูููฐููุณูุง ููููููููฐูู ูููู ุญููู ุฏู ุบูุฏูููููู ุฏู ฺงูุณูุฑู ููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โHaikali kuwa, wanda aka ษaukaka, duk mai wucewa zai yi mamaki ya ce, โMe ya sa Ubangiji ya yi wa wannan ฦasa da wannan Haikali haka?โ