2 Chronicles 7:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki da dukan mutanen suka miƙa hadayu a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَرْكِے دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰ سُكَ مِيڧَ هَدَايُ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sarki da dukan jama'a suka miƙa hadaya a gaban Ubangiji.