2 Chronicles 7:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka Solomon ya kiyaye bikin a wannan lokaci har kwana bakwai, dukan Isra’ila kuwa tare da shi, babban taro, mutane daga Lebo Hamat har zuwa Rafin Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَسَا عَكَيِ ݣُونَ بَݣَويْ أَنَ يِنْ بِكٍ؞ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ تَارُ، تَارُواْ مَيْغِرْمَ نٜىٰ ڨُورَيْ؞ مُتَنٜىٰ سُكَذُواْ دَغَ نٜىٰسَ، تُنْدَغَ مَشِغِنْ يَنْكِنْ هَمَتْ عَ أَرٜىٰوَثِنْ ڧَسَرْ ذُوَا ݣُورِنْ إِيَاكَرْ ڧَسَرْ مَصَرْ عَكُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan lokaci, Sulemanu ya yi biki a wurin har kwana bakwai, tare da dukan Isra'ilawa, da waɗanda suka zo tun daga ƙofar Hamat, har zuwa rafin Masar, taron kuwa mai girma ne ƙwarai.