2 Chronicles 8:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshen shekaru ashirin, a lokacin da Solomon ya gina haikalin Ubangiji da nasa fadan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَرْشٜىٰنْ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ دَ سُلَيْمَٰنُ يَطَوْكَ يَنَ غِنَا غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ نَاسَ غِدَنْ سَرْكِے،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ƙarshen shekara ashirin waɗanda Sulemanu ya yi yana gina Haikalin Ubangiji da fādarsa,